4.9.2.1 Baka

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    4.9.2.1 Baka

     Jagora : Assalamu alaikum masu gida muna muku sallama,

     Amshi : Baka.

     Jagora : Muna muku sallama don É—ai ku ba mu na Annabi,

     Amshi : Baka.

     Jagora : Sai zuciya ta daure in zuciya ta dangana,

     Amshi : Baka.

    (Baka)

    Almajirai kan tafi bara kamar su uku ko fiye da haka, É—aya ne daga cikinsu kan jagoranci Æ™ungiyar wajen yin wannan waÆ™ar sauran kuma suna amsawa, suna rera waÆ™ar a gida-gida ko kuma a kasuwa ko wani wurin taruwar jama’a. Ana ba su sadakoki daban-daban kama daga abinci zuwa sutura da sauransu a lokacin da suke rera wannan waÆ™ar.

    A wata waƙar kuma wadda mabarata manyan mutane mata ke yi:


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.