5.1.1.1 Gajartawa

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    5.1.1.1 Gajartawa

    Gajartawa a nan na nufin taÆ™aita abu, wato a yi shi taÆ™aitacce domin wata manufa. Gajartawa na É—aya dag cikin sigogin da waÆ™oÆ™in bara suke da ita saÉ“anin waÉ—anda ba na bara ba. Ga dukan alama, an fara bara ne da waÆ™oÆ™in baka kafin a fara yi da rubutattu domin sai da aka yi almajirci ne kafin a zama malam har a iya rubuta waÆ™a. Haka ma ga dukan alama baran almajirci ne aka fara yi a Æ™asar Hausa kafin na manya masu naÆ™asa da masu lalurori kamar yadda aka É—an nuna haka a babi na uku. Wannan shi ya sa waÆ™oÆ™in bara suke gajeru, domin yara ne ke amfani da su, su kuwa waÆ™oÆ™in da yara ke ta’amulli da su gajeru ne kamar yadda Dunfawa (2020) ya ambata. Wannan siga ta gajarta ga waÆ™oÆ™in bara kashi biyu ce; gajarta layi da gajarta É—a.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.