5.3 Amshi Na Musamman

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    5.3 Amshi Na Musamman

    Amshi shi ne sauka, Gusau (2003), wato furucin da amshi wanda ke biyo furucin jagora (hawa). Irin wannan amshi da ake samu a cikin waÆ™oÆ™in bara mafi yawa ya saÉ“a wanda ake samu a sauran waÆ™oÆ™in baka da ba na bara ba. A sauran waÆ™oÆ™in baka amshinsu kan kasance aÆ™alla jumla ko jumloli, amma a waÆ™oÆ™in bara amshin yakan kasance kalma É—aya mai Æ™unshe da ma’ana, wani lokaci kuma kalmar ba ta Æ™unshe da wata ma’ana.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.