Motar Langa-langa

    5.45 Motar Langa-langa

    Zubi da tsarin wasamotar langa-langa daidai yake da na motar kara. Abin da ya bambanta su kawai shi ne, motar kara akan yi ta ne da sillayen kara. Ita kuwa motar langa-langa ana yin ta ne da gwangwanin madara ko na bombita ko makamancin wannan. Akan kuma yi da kwano irin wanda ake rufin É—aki da shi.

    WASANNI A ƘASAR HAUSA

    Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.