5.7.2 Hikimomin Jan Hankalin Da Ake Samu

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    5.7.2 Hikimomin Jan Hankalin Da Ake Samu

    Falsafar da ake samu a cikin WaÆ™oÆ™in bara sun haÉ—a da nuna matsayin masu bara da su mabarata ke son jama’a su lura da shi. Haka ma akwai nuna irin dangantakar masu bara da mata musamman Almajirai. Akwai kuma nuna irin sifar da mai biÉ—ar abu ta hannun wani ya kamata ya sifantu da ita tare da nuna irin al’adar girmamawa da ke akwai ga É—an Afirka da kuma yadda al’umma ke dubin mace da zarar ta yi aure.


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.