Efa-Efa

    7.9 Efa-Efa 

    Wannan wasa ne da yara maza da mata suka yi tarayya wurin yin sa. Yana da zubi da tsari irin na wasan Waran Warash. Bambancinsu kawai shi ne, a wasan Efa-Efa kowane yaro na É—aukar lamba ne. Bayan an sanya yatsu Æ™asa sai a Æ™idaya. Idan yawan yatsun sun kasance daidai adadin lambar da yaro ko yarinya ya É—auko ta É—au, to ya fita ko ta fita. Misali biyar ko shida ko dai wata lamba.

    A Æ™asar Katsina ana irin wannan wasa. Sannan sun sanya wa sakamakon wannan wasa suna ‘motsawa.’

    WASANNI A ƘASAR HAUSA

    Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.