Ticker

8.2 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Tafiya Da Ƙafiya Ko Amsa-Amo - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 151)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01. 

8.2 Waƙoƙin Gargajiya Ba Sa Tafiya Da Ƙafiya Ko Amsa-Amo

Wata siffa ko ɗabi’a ta waƙoƙin gargajiya ita ce rashin tafiya da ƙafiya. A maimakon haka, kowane ɗa daga cikin ɗiyan waƙoƙin na cin gashin kansa ne, wato ba tare da bin tsarin amsa-amo ba. Duba misali daga cikin waƙar daɓe ta Mu je – Mu je:

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments