Ticker

8.2.1 Mu Je – Mu Je - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 151)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

8.2.1 Mu Je – Mu Je

Bayarwa: Mu je – mu je.

Amshi: In mun je ba dawowa.

 

Bayarwa: Za a da ni,

Amshi: Ba za a da ke ba,

 Mai tsince,

 

 Ba za a da ke ba,

 Mai ƙarya.

 

 Ba za a da ke ba,

 Mai zunɗe.

 

Bayarwa: Mu je – mu je,

Amshi: Shan furanmu ikon Allah,

  In mun je ba mu dawowa.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments