Alhaji Liman na Yanleman

    Alhaji Liman na Yanleman

    "Na tambayi yaran Yanleman/Liman da ganen ya yi man kyauta
    Suka ce mani Alhaji Mai Shata haka nan yake bai iya rowa ba" 

    – Mamman Shata a waÆ™ar Alhaji Liman Na-Yanleman mai taken "Gaishe ka na Yanleman Liman". 

    Wannan shi ne Alhaji Liman na Yanleman. An É—auki wannan hoton bayan girma ya kama Liman.

    Daga Taskar
    Makaɗa Da Mawaƙa

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.