Ticker

6/recent/ticker-posts

BABI NA HUƊU - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 111)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

WAƘOƘIN AURE/RAKA AMARYA

4.0 Gabatarwa

Kamar yadda aka kawo bayani a babi na farko (ƙarƙashin 1.4.1.3), akwai waƙoƙin daban-daban da akan rera yayin raka amarya ɗakinta a al’adance. Wannan babi na 4 na ɗauke da misalan irin waɗannan waƙoƙi. Sannan babin zai kawo wasu daga cikin waƙoƙin raka ango. Daga ƙarshe kuma, babin zai waiwayi kaɗan daga cikin irin waƙoƙin da ake rerawa a gidajen suna.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments