Ticker

Babi Na Takwas: Wasannin Manya

Wasannin Manya

8.0 Shimfiɗa

Bayan wasannin yara maza da mata, manya ma ba a bar su a baya ba wurin wasanni. Sai dai wasannin manya sun bambanta da na yara. Wasanni ne da babu yarunta a ciki, kamar ta fuskar furuci ko zubi da tsarin wasa. Misali, babu yadda za a yi babba mai hankali ya gudanar da wasan ƙasa. Wannan babi ya kalato wasu wasannin manya tare da bayanin yadda ake yin su a taƙaice.

WASANNI A ƘASAR HAUSA

Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.


Post a Comment

0 Comments