Ticker

    Loading......

Mai Girma Madakin Zazzau, Alhaji Munir Ja'afaru Da Mai Girma Walin Zazzau Hakimin Ikara

Sarakuna

Farko daga gefen dama, Mai girma Madakin Zazzau, Alhaji Munir Ja'afaru ɗan Sarkin Zazzau Malam Ja'afaru ɗan Isiyaku ne tare da Mai girma Walin Zazzau Hakimin Ikara, Engineer Aminu Umar ɗan Walin Zazzau Malam Ummaru ɗan Sarkin Zazzau Malam Ɗalhatu a gidan Sarkin Zazzau Malam Ɗalhatu dake Unguwar Amaru a cikin Birnin Zariya, Ranar 01/07/2023. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments