Mata Da Kishi

    Wata cutar bata buƙatar Magani...!!

    Tana kwance bata d lafiya, har an fara yanke Æ™auna da tashinta. 

    Mijinta yana gefen gadonta yana sheƙar kuka.

    Ƙawarta da tazo dubiya ta kalli mijin ta ce, haba ka daina kuka, kar ka cutar da rayuwar ka, babu wata Mace da zata ganka face sai ta yi burin ka zama mijinta...!!

    Hajiya ta haɗiyi ƙwayar da zata zama sanadiyar warakarta, da ƙwarinta ta miƙe.....!!!



    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.