Tarihi 006

    Tarihi 006
    A wannan wuri ne Malam Muhammadu Namoda tare da wasu mabiyansa irinsu Malam Gabɗo wanda ya zamo Limamin Ƙauran Namoda na farko suka sauke kayansu. Wannan wuri ne ya zamo Fadar mulkin Muhammadu Namoda kuma a halin yanzu a nan ne Fadar mai martaba Sarkin Kiyawan Ƙaura Namoda take.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.