Ticker

Tuna Baya

Tuna Baya
Tuna baya! Tsaye a tsakiya saye da babbar riga mai aiki Ƙasa-Ƙasa shi ne Sarkin Sarakunan Ƙabilar Mossi (Ƙabila mafi rinjaye a Ƙasar Burkina Faso) watau Mogho Naba kenan a lokacin da ya karɓi baƙuncin mahalarta taron Ƙasa Da Ƙasa akan Al'adun Hausawa da aka gudanar a Ouagadougou Babban Birnin Kasar Burkina Faso a Fadarsa dake Birnin Ouagadougou a shekarar 2017. Na farko daga gefen hagu da Sarkin Dr. Bukar Usman OON ne tare da Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji dake bima Dr. Bukar Usman OON a gefen hagu ɗin.
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com

Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments