Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Alhaji Garba Ɗan Ammani
G/Waƙa:
Sannu da aiki Garba Ɗan Ammani.
Jagora: Sannu da aiki
Garba Ɗan Ammani.
. ‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya gama tashi
Garba Ɗan Ammani,
:
Sannan ya wuce yag gyara gonar rago.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Abu ya wuce yan
nome gonar rago.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Af tashi mu tai
gonar Abu Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Garba mu tai gona
Abu Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ga manyan aiki Abu
Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Mai mulkin aiki
Abu Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Funtuwa birni zani
in kwan biyu,
: In
ga aiki Garba Ɗan’ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: In je in ga gonag
Garba Ɗan’ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: In zai tafi gona
bas hi neman rago.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya wuce wargi
Garba Ɗan’ammani,
: Sai
aiki Garba Ɗan’ammani,
: In
zai tafi gona ba shi neman rago.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: In zai tafi gona bas hi neman rago.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya wuce karta
Garba Ɗan Ammani.x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Ba shi dara kigo
Abu Ammani.x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: ‘Yag gonakka
tsurut gefen hanya,
:
.Kak ka gasag Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: ‘Yag gonakka
tsurut gefen hanya,
:
.Bari gasag Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Bari gasag Garba Ɗan
Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Don‘Yar ekakka
dubu da ka samu,
:
Bari gasag Garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Don Ekakka dubu
biyu Mamman,
:
Bari gasar Garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Sai ko Hamada
garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Shi gonatai Gaeba
sai ka gani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Sunan gonag Garba
Sai ka gani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Babu misali babu
komai ciki,
:
Sunan gonag Garba Sai ka gani.
‘Y/
Amshi:
Sannu da aiki Garba Ɗan Ammani.
Jagora: Babu misali ban faɗa ma ƙwarai,
:
Gonatai Garba sai ka gani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Taho ka ga gonag garba Ɗan
Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Uban lissafi Garba
Ɗan
Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Amman.
Jagora: Sai ko Hamada
Garba Ɗan ammani.x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Ina dogar ga Garba
Ɗan
ammani ,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ina Ɗan
Ƙaura
Garba Ɗan Ammani,
:
Jikan Ƙaura Garba Ɗan Ammani.x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Jikan Ƙaura
Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Sannu da aiki
Farba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Babban baƙo
Garba Ɗan Ammani.x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Amman.x2
Jagora: Sarkin Kukkuri
Ummaru,
: Ya
san gonag Garba Ɗan’ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Sarki mai Kukkuri
Ummaru,
: Ya
san gonag Garba Ɗan Ammano,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Shi Ali Kotoko na
kai shi,
: Ya
san gonag Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya san gonatai
Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Tauraron ‘ya’ya
Abu Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya gama aikinai
Abu Ammani,
: Ya
koma nome gonar rago,x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Ya taimaki wancan
Garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Kuma agaji wancan
Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Komi zakai Garba Ɗan
Ammani,
:
Yadda da Allah garba Ɗan ammani.x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Ka yadda da Allah
Garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Tauraron ‘ya’ya
Garba Ɗan Ammani, x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Ina Ɗan
Ƙaura
Garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Abu jikan Ƙaura
Garba Ɗan Ammani.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Yana nan Funtuwa
Garba Ɗan Ammani,x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Da aiki kowane yat
taho,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ko hwadawan Garba Ɗan
Ammani,
:
Shirye da aiki kowane yat taho.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ko da ‘ya’tan Garba Ɗan Ammani,
:
Shirye da aiki kowane yat taho.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Mu nan makaɗanai Garba Ɗan
Ammani,
:
Shirye da aiki kowane yat taho.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ko da barwan Garba Ɗan Ammani,
:
Shirye da aiki kowane yat taho.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ko malamman Garba Ɗan Ammani,
:
Shirye da aiki kowane yat taho.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: In gode Garba Ɗan
Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Tauraron
‘ya’ya Garba Ɗan
Ammani,x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Yara ku kimtsa don
abu ya iso,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Manoma kui sabra[1]
don aiki,
;
Yara ku kimtsa don Abu ya iso.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
Jagora: Sannu da aiki
Garba Ɗan Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Lebura ‘yan aiki
gonatai,
:
Tashi ku shirya don Abu ya iso.
‘Y/
Amshi:
Sannu da aiki Garba Ɗan Ammani.
Jagora: Tashi ku shirya
don Abu ya iso.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ɗan
kwadago[2]
mai noma a gonar abu,
:
Yara ku shirya don Abu ya iso.
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ku tashi ku kama
don Abu ya iso,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya san noma garba Ɗan
ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Don ko karatun
aiki yai Abu Ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Ya san noma Garba Ɗan
ammani,
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.
Jagora: Karatun aiki yai
Abu Ammani,x2
‘Y/ Amshi: Sannu da aiki Garba Ɗan
Ammani.x2
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.