Alhaji Nahantsi

     Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Noma

    Alhaji Nahantsi

     

      G/WaÆ™a: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

    ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Wamakko zani na É—an kurma.

      ‘Y/Amshi: Domin in ishe ma zad daÉ—i,

    : Sai azzahar[1] ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Alhaji Nahantsi bakin kusu.

    ‘Y/Amshi: Maza basu ja da kai ran noma.

     

    Jagora: Wamakko zani na ÆŠan kurma.

      ‘Y/Amshi: Ga manyan ma’aikata zad daÉ—i.

    Jagora: Wamakko zani na É—an kurma.

      ‘Y/Amshi: Ga manyan ma’aikata zad daÉ—i,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: ÆŠan Garba maza.

      ‘Y/Amshi: Basu ja[2] da kai ran noma.

     

    Jagora: ÆŠan Garba maza.

     ‘Y/Amshi: Ba su ja da kai ran noma.

     

    Jagora: ÆŠan yahaya aiki yakai gabaÉ—ai gona.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Sai azzahar,

      ‘Y/Amshi: Ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Wamakko zani na ÆŠan kurma.

      ‘Y/Amshi: Ga manyan ma’aikata zad daÉ—i,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: ‘Yau Wanakko zani na É—an kurma.

      ‘Y/Amshi: Ga manyan ma’aikata zad daÉ—i,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Sarkin yaÆ™in Nahantsi bakin kusu.

      ‘Y/Amshi: Maza ba su ja da kai ran noma.

     

     Jagora: Sarkin yaÆ™in Nahantsi bakin kusu.

      ‘Y/Amshi: Maza ba su ja da kai ran noma.

     

    Jagora: Hussaini direba na gode ma.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun[3].

     

     Jagora: Hussaini direba na gode ma.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gaba É—ai kullun.

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Hussaini majema yai man Æ™wazo.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabadai kullun.

     

     Jagora: Hussaini majema yai man Æ™wazo.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabadai kullun.

     

     Jagora: Babban direba na gode mai.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gaba É—ai kullun.

     

     Jagora: Almu direba na gode mai.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gaba É—ai kullun.

     

     Jagora: Almu direba nag ode mai.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gaba É—ai kullun,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Ni nayi godiya gun Amadu.

      ‘Y/Amshi: Hairan ya kai gabaÉ—ai kullun.

     

     Jagora: Amadu Kwatta rannan ya kyauta man.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Sani sifawa na gode ma.

    ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

      Jagora: Sani Sifawa na gode ma.

    ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun,

    : Sai azzahar[4] ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Na Illela na yaba mai girma.

    ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

     Jagora: Muhammadu Illela na yaba ma kai ma.

    ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

     Jagora: Malan Abubakar na gode.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

    Jagora: Malan Haruna na gode mai.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

     Jagora: Shi Haruna Dauran ya kyauta man.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

     Jagora: Mamman Dauran na gode mai.

      ‘Y/Amshi: Hairan yakai gabaÉ—ai kullun.

     

     Jagora: Yau Inugu zamu taron gona,

    : Niyya mukai ga Sakkwato birni.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Mu Inugu zamu taron gona.

      ‘Y/Amshi: Niyya mukai ga Sakkwato birni,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Yau Inugu za a taron gona.

      ‘Y/Amshi: Niyya mukai ga Sakkwato birni.

     

     Jagora: Yau Inugu za a taron gona.

      ‘Y/Amshi: Niyya mukai ga sakkwato birni,

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.x2

     

    Jagora: Inyamurai suna dibin,

    : Da manyan ma’aikata sun taso.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Inyamurai suna dibin,

    : Da manyan ma’aikata sun taso.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.x2

     

     Jagora: Inyamurai suna dibin,

    : Da manyan ma’aikata sun taso.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: In ko tare da noma kai gudu,

    : Moro kada kaja mai girma.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: Inko tare da noma kai gudu,

    : Moro kada kaja mai girma.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     Jagora: In ko tare da noma.

      ‘Y/Amshi: Kai gudu Moro kada kaja mai girma.

    : Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

     Jagora: Kai Abubakar masu ja da kai sun yi Æ™arya.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona.

     

     Jagora: Kai Abubakar masu jah dakai ran noma.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: ÆŠan Garba maza basu jah da kai ran noma.

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.

     

    Jagora: ÆŠan Garba maza basu jah da kai ran noma,

      ‘Y/Amshi: Sai azzahar ka tassai gona,

    : Alhaji Nahantsi sarkin noma.



    [1]  Sai rana ta wuce tsakiya.

    [2]  Jayayya.

    [3]  Kowace rana.

    [4]  Lokacin sallar Azzuhur.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.