Ticker

    Loading......

Allah Mai Hikimar Kyauta

Allah Mai Hikimar Kyauta

"Allah mai hikimar kyauta... 

Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Ɗanmadamin Adamawa, Alhaji Aliyu Isah da aka fi sani da Ɗanmadami Ali Baba mai amshi 'Mai sulken hwaɗa ba a kai mai wargi, Ɗanmadami Ali Baba'. Allah ya kyauta makwanci, amin. Ga fa kyauta nan da Mabuwayin Sarki Allah kaɗai ke iya yin ta.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments