Dantanaye

     Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    WaÆ™oÆ™in Noma ÆŠantanaye

     G/WaÆ™a: Ba gari daka yaron malam,

    : ÆŠantanaye mai tarin damma.

     

     Jagora: Na Audu duniya canji-canji[1].

     ‘Y/ Amshi: WaÉ—ansu sun aje wasu sun É—auka,

    : Ba gari daka yaron malam,

    : ÆŠantanaye mai tarin damma.

     

     Jagora: Ko zamanin ana matsatsin[2] yinwa.

     ‘Y/ Amshi: Na samu mutunen nasarawa,

    : Na sani basu tsoron Alhaji,

    : Ba gari daka yaron malam,

    : ÆŠantanaye mai tarin damma.

     

     Jagora: Na tuna zamana da ÆŠanduna.

     ‘Y/ Amshi: Ba abin da bai shirya mai ba.

     

     Jagora: Ya bashi kuÉ—i,

     ‘Y/ Amshi: Ya bashi hatsi had da riguna,

    : Duk  ya bashi,

    : Ba gari daka yaron malam,

    : ÆŠantanaye mai tarin damma.

     

     Jagora: Ina ganin  zuma da farar saÆ™a.

     ‘Y/ Amshi: Koda ban honi ban saran icce,

    : Ba gari daka yaron malam,

    : ÆŠantanaye mai tarin damma.

     

     Jagora: Kai dai tunda É—an tannin ya É—auke ni.

     ‘Y/ Amshi: Sale sai ka É—auki iyayen mu,

    : Ba gari daka yaron malam,

    : ÆŠantanaye mai tarin damma.



    [1]  Yau in ka samu gobe wani ya samu.

    [2]  Abin da ya tsananta.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.