Ticker

Marigayi Mai Girma Sarkin Fawan Bakura, Honorable Alhaji Muhammadu

arigayi Mai Girma Sarkin Fawan Bakura, Honorable Alhaji Muhammadu

"Sarkin Hwawan Bakura Mamman Ɗan Alu, 
Mai hushi da kai bai arziki" 

A cewar Makaɗa Abdun Inka Bakura a faifanshi na Marigayi Mai Girma Sarkin Ɓurmin Bakura, Alhaji Yusuf III mai amshi 'Mai Bakura jikan Amadu, gaskiyam Muhamman zarumi'. Wannan shi ne Marigayi Mai Girma Sarkin Fawan Bakura, Honorable Alhaji Muhammadu. Shi ne dai Maigidan Makaɗa Amadu Mai Launi Bakura. Allah ya kwanta makwanci, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments