Ticker

    Loading......

Da ana sarauta irin na ƙasashen Turai

Da ana sarauta irin na ƙasashen Turai

"Da ana sarauta irin ta ƙasashen Turawa,
Da sarauniya mu ka ba Ruƙƙayatu ita ma tai mulki" 

Cewar Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri a faifan sa na Marigayi Alhaji Manu /Usman Yauri mai amshi 'Na Alhaji Zagi, Alhaji Manu Na Yauri Sadauki', Allah ya kyauta makwanci, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments