Today the topic is love:
The love that hatches heroes;
The love that gives life to wilting flowers,
That love that celebrates
The late Abubakar Imam
Their love built for us
The strong pillars of Adabin Hausa and aladun hausa!
Their love for Hausa and Hausawa is second to none.
I doff my hat to these geniuses and patriotic icons.
Dala and Goron Duste,
Tushen Birni,
A Kanonmu ta Dabo Cigari
Remember the slogan: "Hangen Dala ba shiga birni ne ba"
Durbi takusheye,
Hasumiyar Gobarau
Rijiyar Kusugun Arewa,
Na can garin Katsina
And Daura tushan Hausa!
Sakoto of Dan Fodiyo:
The beacon of Islam
Today, l salute
Mujaddadi Usmanu
Hausa kin ci dubu sai ceto;
You crisscross
The borders of the West Africa;
You have many orators globally!
Dear Mama Hausa
You are a flourishing flower,
You beautify the globe
Har makotan Nigeria su na furta ki da ta'ajibi!
Niger, Kamaru, Ghana, har da Cadi,
Su na sonki
Hausa
Nima ina SON KI:
My mother tongue,
Kowa yana sonki.
Hausa, ke ce a ƙalbina
I adore you tawan,
Har cikin zuciyata,
A yarintata da girma na!
A zaƙi kin kere tambari,
You've won my heart da zaƙin sautinki:
H A U S A,
Su ne takamata
My pride and joy forever,
Hausa, Allah Ya KARE KI.
Khalid Imam Khalid (JUNIOR)
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.