Inna Uwarmu Ce

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

     Inna Uwarmu Ce

     Jagora: ÆŠan almajirin bara Inna uwarmu ce,

     Amshi: To

     Jagora: Da farko za mu sa Jalla Jalaluhu,

     Amshi: To

     Jagora: Allah wanda bai da farko balle Æ™arshe,

     Amshi: To

     Jagora: Inna na taho da Æ™oÆ™o ina bara

     Amshi: To

     Jagora: ÆŠan almajirinki ne Inna uwar gida,

     Amshi: To

     Jagora: Ko da karkaren tuwu ne ina bara,

     Amshi: To

     Jagora: ÆŠan almajirin bara Æ™anzo nashi ne,

     Amshi: To

     Jagora: A ba shi na Allah da na Anmnabi,

     Amshi: To

     Jagora: Wanda ya ba shi don Allah kuma don Annabi,

     Amshi: To

     Jagora: Ba shi talauci a duniya har can lahira,

     Amshi: To


    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.