Jinsintarwa

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    Jinsintarwa

    Jinsintarwa dabara ce inda akan yi kwatancen ta fuskar jinsi wato a É—auki halayyar wani jinsi a ba wani jinsin daban. ÆŠangambo, (2007:45).

    Jinsi shi ne iri, wato irin wni abu kamar halitta wanda ya bambanta shi da sauran irinsa. Misali jinsin mutum ko jinsin dabba da dai sauransu. A jinsantarwa ana É—aukar halayya ko É—abi’ar wani jinsi a saka wa wani jinsi da ba a san shi da irin wannan halayya ko É—abi’a ba. Ana irin wannan ne domin É—aukakawa ko Æ™asÆ™antawa gwargwadon manufar mawaÆ™i. Akwai jinsi iri-iri da ya haÉ—a da na mutum ko dabba ko Æ™wari ko tsirrai da sauransu. Masu nazarin adabi suna amfani da salo iri uku na jinsantarw; wato mutuntarwa da dabbantarwa da abuntarwa.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.