Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji (Dr) Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR Zai Cika Shekaru 67

Alhaji (Dr) Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR
Idan Allah ya kai rayuwarmu gobe Alhamis, 24/08/2023 Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Ƙoli Ta Addinin Musulunci A Nijeriya, Alhaji (Dr) Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR zai cika shekaru 67 A Duniya. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments