Mai Arzikin Hatci Haruna

    Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Noma

    Mai Arzikin Hatci Haruna

     

     G/WaÆ™a: Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba shi yunwa..

     

    Jagora: Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba shi yunwa.

    ‘Y/ Amshi: Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba ka yunwa.

     

      Jagora: Amma ÆŠankado can gidan Bashar dai,

    ‘Y/ Amshi: Kowag  gane su ba shi yunwa.

     

    Jagora: Goga,

    ‘Y/ Amshi: Kowag  gane su ya wadata.

    : Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba shi yunwa.

     

    Jagora: Ka san motocin ƙwarai garai Haruna,

    : Gero hatci gami da dawa.

     ‘Y/ Amshi: Kowag gane su ya wadata,

     

      Jagora: Goga,

    ‘Y/ Amshi: Kowag  gane su ya wadata.

    : Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba ka yunwa.

     

      Jagora: Amma in zo kiÉ—i gida Bashar ne,

    : ÆŠan Musa abin biya ga daji

    : Gero shina gidan Bashar dai

    ‘Y/ Amshi: Dawa tana gidan Bashair ne,

     

    Jagora: Kun san….

     ‘Y/ Amshi: Wake yana gidan Badar ne,

     

      Jagora: Kun san..

    ‘Y/ Amshi: Maiwa tana gidan Badar ne,

     

    Jagora: Sannan masara …,

    ‘Y/ Amshi: Tana gidan Badar ne..

     

    Jagora: Sannan gujiya …,

    ‘Y/ Amshi: Tana gidan Badar ne..

     

    Jagora: Shinkakwa…,

    ‘Y/ Amshi: Tana gidan Badar ne..

     

    Jagora: Sannan alkama,

    ‘Y/ Amshi: Tana gidan Badar ne..

     

    Jagora: Sannan komi ka so …,

    ‘Y/ Amshi: Gidan Badar ne..

    : Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba shi yunwa.

     

    Jagora: Amma ÆŠan Ummaru ya biya gareni,

    : ÆŠan Ummaru ÆŠan Audu mai halin mu gode,

    : ÆŠan Garba mai hura da nono…,

     ‘Y/ Amshi: In nig gane shi ba ni yunwa.

     

    Jagora: Ni dai,

    ‘Y/ Amshi: Ni ko abinci ba ni yunwa.

    : Mai arzikin hatci Haruna,

    : Kowag gane shi ba shi yunwa.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.