Ticker

    Loading......

Mai Tanhwal

Mai Tanhwal

"Sannan ka bani Mai Tanhwal,
Ta ɗauki kaya da sauran yara na" 

Cewar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙar sa mai amshi 'Shugaban Ƙasa Jikan Sule, Wada dud aka so ya yi' wadda ya yi wa Marigayi Mai Girma Tsohon Shugaban Ƙasar Tarayyar Nijeriya, Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari GCFR Turakin Sakkwato. Allah kyauta makwanci, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments