Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello Tambari


    "Nace Doki Na Ali yabai

    "Na ce Doki Na Ali yabai
    Nace Rediyo Na Ali yabai,

    Na ce Rediyo Na Ali yabai,

    Har Alkyabba Na Ali yabai,

    Har Alkyabba Na Ali yabai,

    Kayan Doki Na Ali yabai,
    Kayan Doki Na Ali ya bai
    Kayan Shadda Na Ali yabai,

    Kayan Shadda Na Ali yabai,
    Hadda Agogo dun Na Ali yabai, Na ƙaru da Sarkin Ƙayan Maradun, Komi nicce Na Ali yabai ". Cewar  Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello Tambari mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi'. Ga samfurin kayan da ya nema nan kuma aka bashi. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin. ☝️

    Hadda Agogo dun Na Ali yabai, Na ƙaru da Sarkin Ƙayan Maradun, Komi nicce Na Ali yabai ". 

    Cewar  Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello Tambari mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi'. Ga samfurin kayan da ya nema nan kuma aka bashi. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin. ☝️

    Daga Taskar

    Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
    Ɗanmadamin Birnin Magaji
    Imel: birninbagaji4040@gmail.com
    Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.