Manazarta - Daga Wakokin Amali Sububu

    Citation: BunguÉ—u, U.H. (2022). WaÆ™oÆ™in Amali SububuAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Amali  Sububu

    Manazarta

    Adamu H. Da Wasu (2014). Tarihin Amali  Sububu da WaÆ™oÆ™insa. kundin NCE daga sashen Hausa kwalejin ilmi ta jihar Zamfara,

    Bunza A.M (2009). NarambaÉ—a: jerin littatafan cibiyar nazarin al’adun Hausawa, sahen koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu ÆŠanfodiyo. Ibrash Islamic publication center limited,

    Ɗangambo, A. (2011). Waƙa da rawar da take takawa a rayuwar Hausawa (Domin tunawa da cikar shekara Goma sha biyu da rasuwar Alhaji Mamman Shata yana da shekara 76), Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Kasina ta Shirya.

    ÆŠanjuma, S. (1982). Rabe-raben waÆ™oÆ™in  Hausa da tasirinsu ga rayuwar Hausawa: Triumph publishing company.

    Ɗangambo A. (2007), Ɗaurayar Gadon feɗe waƙa, (Sabon tsari), Amana Publishers Limited.

    Ɗangambo A. (1981). Ɗaurayar gadon feɗe waƙa, SHN BUK,

    Daura S. (2004). Turken yabo a waÆ™oÆ™in Jatau Kamba: Kundin digiri na farko a jami’ar Usmanu ÆŠanfodiyo.

    Ɗanjuma, S. (1982). Rabe-raben waƙoƙin Hausa da tasirinsu ga rayuwar Hausawa: Triumph Publishing Company.

    Ɗantumbishi, M. A. (2007). Matsayin waƙa ga al`umma: Tsokaci a kan wasu waƙoƙin Hausa. Degel the journal of the faculty of arts and Islamic studies. Usmanu Ɗanfodiyo university.

    Dauda, S. (1980). Gudummuwar waÆ™oÆ™in mabarata wajen bunÆ™asa adabin gargajiya. Kundin binciken digiri na biyu, sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka. Jami’ar Ahmadu Bello,

    Gummi, M. F. (2020). Rai dangin goro: Turken raha a wasu waÆ™oÆ™in noma na makaÉ—a Amali  Sububu. MaÆ™alar da aka gabatar a taron Æ™ara wa juna sani na Æ™asa da Æ™asa kan daular Zamfara. Wanda tsangayar fasaha da ilimin addinin Musulunci, Jami’ar Usmanu ÆŠanfodiyo ta Shirya daga 25 zuwa 28 ga watan Fabrairu 2020.

    Gusau, S. M (1983). WaÆ™oÆ™in noma: Jigoginsu da yanaye-yanayensu. Kundin digiri na biyu jami’ar Bayero.

    Gusau, S.M, (1993). Jagoran nazarin waƙar baka: Benchmark Publishers.

    Gusau, S. M. (2011). Bitar littafin waÆ™oÆ™in baka na Hausa. A cikin maÆ™alar da ya gabatar a taron raya al’adun Hausawa da Fulani da Æ™addamar da littafin waÆ™oÆ™in baka na Hausa a Kwalejin Ilimi ta tarayya.

    Gusau, S. M. (2009). Diwanin waƙoƙin baka: Zaɓaɓɓun matanoni na waƙoƙin baka na Hausa. Center of research and publishing limited.

    Jangebe, S. M. (2014). Literary analysis of the themes and imaggery in Amali  Sububu’s songs. A dessertation for the award of master of arts (literature in English) from the department of modern european languages and linguistics, Usmanu É—anfodiyo university.

    Ƙamusun CNHN (2006). Ƙamusun Hausa na Jami’ar Bayero. Cibiyar nazarin harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero.

    Muhammad, (2006). Gudunmuwar waÆ™oÆ™in baka na yara wajen adana al’adar Hausawa, Kundin digiri na biyu, sashen koyar da harsunan Nijeriya: Jami’ar Bayero.

    Muhammad, D. (1978). Waƙa bahaushiya: Studies in Hausa Language, Literature And Culture. Bayero University Kano.

    SarÉ“i S. A. (2007),  Nazarin WaÆ™ar Hausa, Samarib Publishers.

    Yahaya, I. (2010). WaÆ™oÆ™in addini na siyasa: Nazarin waÆ™oÆ™in Emmanuel Wise mai molo. Kundin digiri na biyu sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka Jami’ar Ahmadu Bello.

    Yahaya, I.Y (2002), Hausa a rubuce: Tarihin rubuce-rubucen cikin Hausa. NNPC.

    Yahya, A. B. (1997). Turken nazarin waƙa, Fisbas media service.

    Yahya, A. B. (1996).  Salo Asirin WaÆ™a, Fisbas media service.

    Yahya, A. B. Da  Dumfawa, A. A. (2010). WaÆ™ar motar siyasa: saÆ™on talakawa zuwa ga ‘yan siyasar zamani. A cikin ÆŠunÉ—aye Journal of Academic Excelllence. Sashen koyar da harsunan Nieriya na jami’ar Usmanu ÆŠan Fodiyo.

    Yahya, A. B. (1995), Siffantawa Bazar Mawaƙa: Wani Shaƙo Cikin Nazarin Waƙa. In Studies in Hausa Language Literature and Culture, (The Fift Hausa International Confrence) (e.d) Bichi A.Y. Kafin Hausa, A.U. and Yalwa L. D. (2002).

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.