Mani

    Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Noma

    Mani

     

      G/WaÆ™a: Ya taho wurin noma,

    : Za ni in gaida Mani.

      Jagora: Ya taho wurin noma,

    : Za ni in gaida Mani.

    ‘Y/ Amshi: Ya taho wurin noma,

    : Za ni in gaida Mani.

     

      Jagora: Salame nit taho,

    ‘Y/ Amshi: Mani ya biya ya yi girma.

     

    Jagora: Salame zan kiÉ—i,

     ‘Y/ Amshi: Mani ya biya ya yi girma,

    : Ya taho wurin noma,

    : Za ni in gaida Mani.

     

    Jagora: ‘Yan Salame su ka noma,

    ‘Y/ Amshi: Mai ba mu ge,

    : Ro ina damu,

     

    Jagora: ‘Yan Salame ba Bahili

     ‘Y/ Amshi: Ai kowat taho sais u cisai

     

    Jagora: Adamu kun biya kiÉ—i,

    ‘Y/ Amshi: Wata’ala ya Æ™ara ma girma,

     

      Jagora: Muhammadu kun biya kiÉ—i,

    ‘Y/ Amshi: Wata’ala ya Æ™arama girma.

     

    Jagora: ÆŠiyan ÆŠantakati kun biya,

     ‘Y/ Amshi: Wata’ala ya Æ™ara ma girma

     

      Jagora: Jikan Rabe ba bahili,

    ‘Y/ Amshi: Yau kowat taho sai ya cisai.

    : Ya taho wurin noma,

    : Za ni in gaida Mani.

     

     Jagora: Allah shi ka yin rabo

     ‘Y/ Amshi: Sai ya ba ka ya ba ka girma...

     

     Jagora: Kai gahwarakka Yaroi

     ‘Y/ Amshi: Ai kisai

     

    Jagora: Allah shi ka yin ruwa,

    ‘Y/ Amshi: Ai shikka a zan tar da gero.

    : Ya taho wurin noma,

    : Za ni in gaida Mani.

     

      Jagora: A aza ma raÆ™umii,

    ‘Y/ Amshi: Kaya bai kamance da jaki.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.