MASARAUTAR DAURA (FADAR HAUSA)
Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji (Dr) Umar Farouk Umar.CON ya karɓi ziyarar ban girma daga Mai Girma Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Muhammadu Buhari GCFR (Bayajidda II), wanda ya kawo wannan ziyarar ne dan sada zumunci da kuma neman tarihi, a ziyarar sa mai martaba ya zagaya dashi ciki da wajen masarautar dan ganin irin tarihi da wannan masarauta take dashi.
Allah ya karawa sarki lafiya da nisan kwana Allah yaja zamanin sarki, Allah ya kuma yakarawa shugaba buhari lafiya Allah ya bamu lafiya da zama lafiya.
Muhammad Alkali
Daura Emirate Council
15th August, 2023
Daga: Zauren Hikima
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.