Maula Ta Sidi

     Citation: BunguÉ—u, U.H. (2021). Bara da wasu waÆ™oÆ™in bara a Æ™asar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

    Maula Ta Sidi

     Jagora: Maula ta Sidi maula ta Balarabe.

    Amshi: Maula.

    Jagora: Babban gida da daÉ—in bara yake.

    Amshi: Maula.

    Jagora: Waccan ta ba ka waccan ta daÉ—a maka.

    Amshi: Maula.

    Jagora: Waccan ta É—auki kere na shirin bugu.

    Amshi: Maula.

    Jagora: In ba ki ba ni shafa mani lahiya.

    Amshi: Maula.

    Jagora: In kin buge ni wallahi kina biya.

    Amshi: Maula.

    (Maula)

    Wannan waÆ™ar Gardawa suka fi amfani da ita wajen bara. Wato mabarata masu neman ilmi waÉ—anda suke sun wuce almajirci. Masu wannan waÆ™a ba su shiga cikin gidaje a lokacin da suke baran kamar yadda Almajirai ke yi, saboda su manya ne. A garkar gida suke tsayawa suna baransu ana aiko yara suna kawo masu sadaka. Ita ma a cikin taro ake rera ta, wani na bayarwa saura na amsawa. Mafi yawa ba kulium Gardawa ke fita wajen bara ba, sukan keÉ“e daren Jum’a da safiyarta domin yin bara. Wato ke nan tsarin baran nasu sati-sati ne.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.