Ticker

Me ake nufi da Mutuwa?

Mutuwa na nufin gushewar rai daga ganganr jiki da ake iya tabbatarwa ta la’akari da manya da ƙananan alamomi da suka haɗa da daina motsi da sandarewar jiki da kafewar idanu da ɗaukewar numfashi da tsayuwar bugun zuciya na tsawon lokacin da ya zarce na suma a sababbiyar al’adar tsarin halittar ɗan’adam.

Kafar Intanet Ɗin Da Za Ku Samu Dubbannin Rubuce-Rubuce Game Harshe Da Al'ada Da Adabin Hausawa

Post a Comment

0 Comments