Mujiya

Mujiya
"Ta yi kuka ta gaji,
Ke mai ƙuru- ƙuru naga mujiya ba a sha daɗi ba" 
Cewar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa mai amshi 'Ba maza kashi cilas su bi ka, Malam Ɗan Idirisu' da ya rerawa Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji (Dr.) Shehu Idris. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.
Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments