Rihewa

    Rihewa
    "Jikan Hassan in ka yarda na so ka yarda man akawal 

    In an ka yarda man akawal saisai ni kai in tara gero 

    Sai in cike babbar rihewa 

    Abubakar, na Sarki baka zama awo na yamutce ka" 
    - Kurna Maradun
    Daga:
    Zauren Hikima

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.