Salon Kamance A Cikin Wakokin Amali

     Citation: Bunguɗu, U.H. (2022). Waƙoƙin Amali SububuAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bunguɗu
    (Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Amali  Sububu

    Salon Kamance A Cikin Waƙoƙin Amali

    Cikin wannan dabara akan kwatanta abubuwa biyu (ko fiye), masu halayya iri daban, a kwatanta su.[1]

    Salon Kamance salo ne da mawaƙa ke amfani da shi wajen kwatanta wasu abubuwa guda biyu domin nuna ƙimar wanda aka kwatanta da wanda aka kwatanta shi da shi. Kamance ya kasu kashi uku: kamancen  daidaito da ma kamancen fifiko da kuma kamancen kasawa.



    [1]   Ɗangambo (2007:43).

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.