Sarkin Noma Amadu Kwatta

     Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Noma

    Sarkin Noma Amadu Kwatta

     

     G/WaÆ™a: Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

    Jagora: Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

      ‘Y/Amshi: Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

    Jagora: Ga BunguÉ—u local gamman[1] ,

    : Ko can gidan ku dawa take shirge[2].

    ‘Y/Amshi: Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

    Jagora: Ga BunguÉ—u local gwamman.

      ‘Y/Amshi: Ko cen gidan ku dawa take kimshe.

     

     Jagora: Ga BunguÉ—u local gwamman.

     ‘Y/Amshi: Ko cen gidan ku dawa take kimshe,

    : Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

    Jagora: Na Hauwa kana,

    : Gamanuwa kai dai ka kare,

    : Aikin dawa sosai.

      ‘Y/Amshi: Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

     Jagora: Na Hauwa kana gama noma.

      ‘Y/Amshi: Kai É—ai ka noma aikin dawa take.

     Jagora: Na Hauwa kana gayyatowa.

      ‘Y/Amshi: Kai É—ai kana noma aikin dawa take.

    Jagora: Gwarzo mu mukai shiryayye.

      ‘Y/Amshi: ShiÉ—ai ka noma aikin dawa take.

     

     Jagora: Gwarzo mu mukai shiryayye. 

      ‘Y/Amshi: ShiÉ—ai ka noma aikin dawa take.

     

     Jagora: Gwarzo Abubakar shiryayye.

      ‘Y/Amshi: ShiÉ—ai ka noma aikin dawa take.

     

     Jagora: Na yi godiya gun Kaka.

      ‘Y/Amshi: Albarkacin ka hairan yaka zakka.

     

     Jagora: Na yi godiya gun kaka.

      ‘Y/Amshi: Albarkacin ka hairan yaka zakka.

     

     Jagora: Muttala Amadu na gode mai.

      ‘Y/Amshi: Albarkacin ka na amadu Kwatta,

    : Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

     Jagora: Na Hauwa ko da É—ai,

    :Baka da wasa ranar ƙwazo.

      ‘Y/Amshi: Ba ka da wasa.

     

     Jagora: Na Hauwa ka da É—ai ba ka.

      ‘Y/Amshi: Ranar kwazo ba ka da wari[3].

     

     Jagora: Na Hauwa maganin masu Turuci.

      ‘Y/Amshi: Ranar Æ™wazo ba ka da wari.

     

     Jagora: Muttala Amadu na gode mai.

      ‘Y/Amshi: Albarkacin ka Amadu Kwatta,

    : Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.

     

    Jagora: Muttala Amadu na gode ma.

      ‘Y/Amshi: Albarkacin ka Amadu Kwatta,

    : Sarkin noma Amadu Kwatta,

    : Barden Salau mai gama gayya.



    [1]  Government wato Æ™aramar hukuma.

    [2]  Tattare yana nufin an tara da yawa.

    [3]  Sa’a wanda yake daidai da shi.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.