Ticker

    Loading......

Sauran 'Yan Mazan Duari Sun Tafi

Dan zagadodo Halilu shugaba,

Ya kura babba su Ja'e,

Shi ma wannan ya kuturce.


Wai ina Guza yake?

Na tambai Guza dan Amgwame,

Wallahi Guza kaico kanka,

Ga shi da karhi lahiya lau,

Amma sai an tassai zai wucewa.


Wai kwa tsufa ana mugun halinga,

A gane ni da ranai lahiya lau,

Ciki babu kamar Gambu mijin Kulu,

Gambo da iska bai kashewa.


Allah ka ji kan maza.

Daga Zauren:
Makaɗa Da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments