Ticker

Siriri Iya Siriri

Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa 

Siriri Iya Siriri

Siriri Iya Siriri

Mara goma ta yaro ce

 Ni sittin nika canyewa

Ga saba’in bisa leɓona

Ko ƙoshi ban fara ba

Sai na haɗa da buhun dussa

Ko shi ko guda saba’in


Post a Comment

0 Comments