Ticker

    Loading......

Wanda Ya Fara Fassara Kur'ani Zuwa Harshen Hausa - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
"Idan har akwai wani abu mai amfani a cikin ranar Hausa ta duniya a wuri na, bai wuce tunawa da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ba, mutum na farko kuma ɗan Nigeria wanda ya fara fassara Al-qur'ani littafin Allah da Hausa, kuma aka buga shi da amincewar majalisar addinin Musulunci ta duniya dake Makkah, Saudi Arabia, ya Allah ka gafarta wa Malam damu baki ɗaya.
Nafiu Yahuza 

Post a Comment

0 Comments