Yaran Amali Sububu

    Citation: BunguÉ—u, U.H. (2022). WaÆ™oÆ™in Amali  SububuAhmadu Bello University Press Limited.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar BunguÉ—u
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    Waƙoƙin Amali  Sububu

    Yaran Amali  Sububu

    Yaran Amali  Sububu waÉ—anda suke yi masa amshi guda shida ne kafin rasuwarsa, tare suke yawon waÆ™ar da su waÉ—anda suka haÉ—a da:

    1. Abu Amali.

    2. Babbo (Labaran).

    3. Hamidu.

    4. Sanusi kamaye,

    5. Usman Ƙyamas, da kuma

    6. Muhammadu Masha.

    Akwai kuma wasu tsofaffin yaran Amali waÉ—anda daga baya sun daina tafiya wajen yawon kiÉ—an da shi, waÉ—annan su ne:

    1. Isihu cucu,

    2. Muhammadu Kura.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.