Ticker

Audu Kila da Mamman Dan Sanyinna (Rabagardama)

Audu Kila da Mamman Ɗan Sanyinna (Rabagardama)

"Kashi ɗaya, Audu Kila

Sadauki Audu Kila

Mai jin maganar Usaini

Ya ji tsoron Audu Kila

In ya ƙi ya kwan ƙiyama.

Da ganin Kila a jeji

Kai za ka tsaya ya hau ka

In dai ba tsautsayi ba?"

  –Sarki Usaini ɗan Mai kotso

Wannan shi ne tsohon ɗan damben ɓangaren Kudu, Audu Kila (wanda ya ba kyamara baya) tare da abokin karawarsa Marigayi Mamman ɗan Sanyinna (Rabagardama). Allah ya gafarta musu baki ɗaya.

Daga:

Zauren Makaɗa da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments