Bayyanannun Al'adu

    Bayyananniyar al’ada ita ce duk wata nau’in al’adar da idanu ke iya gani ko hannu ke iya taÉ“awa. Ta fi shafar Æ™ere-Æ™ere da sauran sarrafe-sarrafen al’umma da suka haÉ—a da abinci da gine-gine da sutura da zane-zane da duk sauran nau’ukan kayan al’ada da ba su É“uya wa idanun É—an’adam ba, ciki har da abubuwan da suke samammu ko wanzazzu a muhallan al’umma.

     

    Abu-Ubaida Sani, 2023

    www.amsoshi.com

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.