𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamualaikum malam muna maka fatan alkhairi Dan
Allah Malam meye yakesa mace bushewa a lokacin da take mu'amala da mijinta
bayan lokacin da suka fara ba haka bane sannan malam me yake saurin kara ruwan
maniyyi kuma malam Ina fitar da iska
yayin saduwa malam a taimaka yadda ka saba taimako Allah ya kara girma ngd.
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa'alaikumus Salam warahmatullahi Wabarkatu
To abin da yake sa bushewa idan ana saduwa rashin
wadatacciya ni'ima ne indai ana tsaka da saduwa ne kike Bushewa, Amma indai
kafin saduwa ne toh matsalar sanyi ne ko rashin wasa na motsa sha'awa, amma
wasu kuma jumawa ana gurzarsune yake sawa ruwan yake qafewa musamman idan
namijin gwarzo ne, amma ba matsala bane, abin da zakiyi shine kisamu magani
masu kyau na qara ni'ima, sai yawan shan kayan marmari da kayan ganye sune
wanda zasu taimaka miki sosai wajen tabbata ciyar ni'ima.
Sanann kidinga samu kankana ki ferayeta kamar
kabewa sai ki yayyyanka ki sata a blender ki markadeta sai ki saka garin
kaninfari kamar cokali 1 bayan kin markada sai qara zuba madararki gwangwani 1
kamar peak, luna ko wacce kike da Iko, sai ki qara markadawa su hade gaba ɗaya, Sai ki samu mazubi mai kyau ki juya
ki ajjiye a firji kidinga sha wanan zai sakar miki ni'ima kamar fanfo sai kin
gaji da zuba.
Sanan abin da zai qara yawan ruwan maniyyi shine
ki samu yayan kabewa ki dake kidinga shansa da zuma ko ki markada dabino da
madara kina sha duk suna bada wadattacen ruwan maniyyi ga mata da maza
Matsalar fitan iska yayin ya danganta da yanayin
kwanciya da kukeyi musanmam ana samun fitar iska wajen saduwa ta baya domin
iska na samin shiga da fita , wani lokacin kuma budewa ga mace na saka fitar
iska ta gabanta yayin saduwa, wani lokacin kuma gaskiya ba matsala bane domin
indai ana saduwa a wajen da akwai iskar fanka takan sa iska na shiga da fita
wajen zurawa da cirewa sai adinga jin iska na fita wannan ba matsala, amma ga magani
a jarrrraba in Shã Allah Zaki dace.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
Ganyen magarya sassaqen danya,Yayan hulba
,Gishiri. waɗannan
kayan hadin sai ki haɗesu
guri guda ki tafasa bayan kin sauke ki
zuba gishiri kina zama a cikin ruwa na tsawon minti goma Kuma ya zama ruwan da
kike tsarki da shi Amma ko yaushe ya zama da dumi.
Allah ta'ala yasa mudace
WALLAHU A'ALAM
Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku
kasance Damu...
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/Fc3hX6HoDt65aKhhKOiDpX
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.