Ticker

6/recent/ticker-posts

Hadari, Gajimare, Gizagizai

Hadari, Gajimare, Gizagizai

In za a ruwa cikin Sarautar Allah,
Giragiji shi ka zuwa,
Shi taushe kaihin rana.

Makaɗa Aliyu Ɗandawo Shuni - Waƙar Sarkin Kabin Argungu

Post a Comment

0 Comments