Hajiya Dr. Amina J. Mohammed (Sarauniyar Wajen Gombe)

    Hajiya Dr. Amina J. Mohammed (Sarauniyar Wajen Gombe)
    Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar lll, CFR.  Ya tabbatarwa Hajiya Dr. Amina J. Mohammed sarautar (Sarauniyar Wajen Gombe.) 
    Hajiya Amina J Mohammad :- Tsohuwar ministan muhalli na tarayyar Najeriya kuma mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya dake New York a kasar Amurka

    Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
    ÆŠanmadamin Birnin Magaji
    Imel: birninbagaji4040@gmail.com
    Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.