Hoce

    Hoce

    "Ɗan sarkin da bai yi sarki ba, bai sha hura da nono ba, kuma bai san tuwo da nama ba, ko da an yi mai abinci bai wuce hocen dala cikin tafsa Kada" inji makaɗa Abdu Inka Bakura
    "Ko can masa ita ka biɗat mai,ina ruwan hoce da biɗat mai tunda wuta da ruwa aka bashi" inji Sani Danindo

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.