Ticker

    Loading......

Kirarin Vespa

Vespa
Ga kirarin Vespa
Na Birisko lafiyarka hayaƙi
Kwana gida wuni gareji
Ci dubu ka kwana a zaure
Ci ɗari biyar ka kama da wuta
Da riƙonka gara ƙarin aure.

Post a Comment

0 Comments