Ticker

Kuskus Mai Hade da Gas Meat Da coleslaw 💃😍

Kuskus Mai Haɗe da Gas Meat Da coleslaw 💃😍

Fitattun Kayan Haɗi

* Kuskus

* Nama 

* Kayan Miya

* Man Gyaɗa

* Albasa

* Kayan Ɗanɗano

* Kayan Ƙamshi

* Kabeji

* Bama

* Ƙarago/Ƙuli

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)



Post a Comment

0 Comments