Ma'anar Addinin Musulunci

    A Æ™arni na 21 (Ƙ21), Musulunci na nufin sauÆ™aƙƙen addini da ya shafi shika-shikan imani shida: imani da Allah da manzanninsa da mala’ikunsa da littattafansa da ranar Æ™iyama da kuma Æ™addara mai kyau ko mummuna, wadda kuma ya ginu kan ginshiÆ™ai guda biyar: imani da Allah da salla da azumi da zakka da aikin Haji ga wanda ya samu iko, tare da gudanar da bauta da zamantakewa da hulÉ—a da tunani da duk sauran ayyuka bisa koyarwar saukakken littafin Æ™arshe (AlÆ™ur’ani), da sunnar manzon Æ™arshe (Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi)) da ijima’in malamai.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.